Jami’ar Bayero da ke kano,ta musanta rahoton da ake yaɗawa na cewar an gano farfesoshin bogi har guda 20 a jami’ar. Jami’ar ta musanta labari ne...
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega ya buƙaci a gudanar da bincike kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce Kwamishinan zaɓe na Adamawa da aka dakatar, (REC) Yunusa Ari, ya ɓace ɓat ba a san...
Gwamnatin tarayya ta naɗa Farfesa Mahmud Raji a matsayin sabon babban daraktan kula da lafiya na Asibitin ƙasa dake Abuja, (National Hospital Abuja). Mista Raji shi...
Gwamnatin tarayya ta ce ta daƙile yunƙurin wasu masu kutse daga Turai har sau 66 da suka yi yunkurin yin kitsen a tarukan majalisar zartaswa ta...
A garin Zariya na jihar Kaduna aka haifi Aisha Sani Maikudi ‘yar asalin jihar Katsna a Najeriya, a ranar 31 ga Janairu, 1983. Ta yi jarabawar...