Ilimi1 year ago
Ɗaliban da suka zana jarabawar JAMB, su fara duba sakamakon daga yau talata – JAMB
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta bayyana cewa ɗaliban da suka zana jarrabawar JAMB na shekarar 2023, UTME, da su fara duban sakamakonsu daga...