Harkokin Mata1 year ago
Tsaftace farji da sabulu na iya haifar da cututtuka, masana sun yi gargaɗi ga mata
Likitocin mata sun gargaɗi mata game da amfani da sabulu don tsaftace farjinsu, inda suka ce yin amfani da sabulu wajen wanke shi na iya ɗaukaka...