Tag: Ɗaliban makaranta
-
Yadda ɗalibi ya kashe abokinsa bayan ya daɓa masa wuƙa a Bauchi
Daga Ahmad SAKA, Bauchi Jami’an ‘yan sandan jihar Bauchi, sun kama wani matashi mai suna Kamaluddeen Musa mai shekaru 22, ɗalibi a kwalejin ilimi ta Adamu Tafawa Balewa da ke karamar hukumar Kangere-Bauchi bisa laifin kashe abokinsa kuma ɗalibin makarantar sabida saɓani. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ‘yan sandan SP Ahmed Mohammed Wakil ya…