Tag: Ƴan uwanmu
-
Nijar ‘yan’uwanmu ne, kar a tura sojoji su yaƙe su – El-Zakzaky ga Tinubu
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya (Islamic Movement), Shaikh Ibraheem El-Zakzaky ya gargaɗi shugaba Bola Tinubu akan tura dakarun soji a jamhuriyar Nijar, inda ya bayyana cewa suna da tarihi tare don haka ‘yan uwan juna ne. El-Zakzaky ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga gungun masu karatun Alkur’ani a lokacin da suka…