MƊD ta koka kan yadda matsin rayuwa ke ƙara tsanani a Sudan
Yayin da ƙazamin faɗa da ake gwabzawa a yankin Darfur ke ƙara tsanani tare da tilasta wa dubban 'yan Sudan barin matsugunansu, akwai bukatar a ƙara kaimi wajen rage raɗaɗi da kuncin rayuwa!-->…