Tana cewa matakin ka iya haifar da rikicin da zai daɗe ba a ga ƙarshensa ba. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta fitar...