Category: Tattalin arziƙin ƙasa
-
Alherin janye tallafin manfetur, daga Auwal Mustapha Imam PhD
Shi fa wannan lamari na janye tallafin da gwamnati ta yi a man fetur gabaɗayansa alheri ne ga talaka da Nigeria. Akwai raɗaɗi dai kafin a saba, amma idan an daure za a ga alherinsa. An daɗe ana siyasantar da lamarin cigaban Nigeria ne, shiyasa muka kasa gane tsare-tsaren da za su anfanemu da waɗanda…
-
A watan Yuli za mu fara samar da man fetur – Ɗangote
Shugaban rukunin Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya bayyana cewa sabuwar matatar man Ɗangote da aka ƙaddamar za ta samar da kason farko na albarkatun man fetur ga kasuwa kafin ƙarshen watan Yuli. Attajirin ɗan kasuwar nan na Najeriya ya bayyana haka ne a ranar Litinin ɗin da ta gabata a wajen bikin ƙaddamar da aikin…
-
Tashar ruwa ta Lekki: Gwamnatin Buhari ce ta fara aiki ta kuma kammala shi- Bashir Jamoh
A ranar Litinin ne shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da aikin gina katafariyar tashar jiragen ruwa da ke Lekki aikin da aka yi akan dala biliyan 1.5 a yankin Ibeju-Lekki, a jihar Legas. Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu ya shaida cewa aikin katafariyar tashar jiragen ruwan na haɗin gwiwa ne tsakanin gwamnatin tarayya, jihar Legas…