Jami’an tsaro sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su a jirgin ƙasa a Edo
Gwamnatin Edo ta sanar da ceto shida daga cikin fasinjojin jirgin kasa 31 da aka sace ranar asabar, a ƙaramar hukumar Igueben da ke jihar.
Kwamishinan sadarwa da wayar da kan jama’a na!-->!-->!-->…