Najeriya ta gano ‘haramtattun’ matatun man fetur 50 a yankin Neja Delta
Hukumomi a Najeriya a ranar Lahadi sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa ƙa'ida ba.
Rear Adm. John Okeke, kakakin rundunar ‘Operation Safe Delta’!-->!-->!-->…