Isra’ila ta kashe shugaban Hizbullah na Lebanon

0
50
Isra'ila ta kashe shugaban Hizbullah na Lebanon

Isra’ila ta kashe shugaban Hizbullah na Lebanon

Hare-haren da Isra’ila ta kai a ranar juma’a, ta kashe shugaban Hizbullah Hassan Nasrullah a kudancin Lebanon.

KU KUMA KARANTA:Hezbollah ta kai hari da makamai masu linzami a Tel Aviv

Ƙungiyar Hizbullah ce ta fitar sanarwar Shahadar tasa a ranar Asabar. Inda ta bayyana cewa shugaban nasu ya yi shahada a harin da Isra’ilan ta kai a ranar juma’a.

Cikakken bayani yana tafe.

Leave a Reply