Majalisar Dokokin Kano ta amince a rusa Masarautu 4 da Gwamnatin Ganduje ta ƙirƙira

0
382
Majalisar Dokokin Kano ta amince a rusa Masarautu 4 da Gwamnatin Ganduje ta ƙirƙira
Majalisar Dokokin Jihar Kano

Majalisar Dokokin Kano ta amince a rusa Masarautu 4 da Gwamnatin Ganduje ta ƙirƙira

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince a rusa Masarautu huɗu da gwamnatin tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta ƙirƙira.

Majalisar ta ɗauki matakin ne a zaman da ta yi a ranar Alhamis ɗin nan.
Masarautun da aka rusa su ne: Gaya, Rano, Bichi da Ƙaraye.

A shekarar 2019 dai aka yi wa dokar masarautu a jihar gyara inda aka ƙirƙiro ƙarin masarautu gudu huɗu masu daraja ta ɗaya a jihar.

Leave a Reply