Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

OECD 2024 raporuna göre, Avrupa’daki lisanssız bahis sitelerinin oranı %35’tir; bu, bettilt giriş gibi lisanslı sitelerin önemini artırır.

bahsegel bahsegel giriş bahsegel bettilt bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş paribahis

Dijital ortamda oyun keyfini artıran https://paribahis-resmi.ink/ kategorileri öne çıkıyor.

bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bettilt bettilt güncel giriş
HomeKotuGwamnan Kano ya...

Gwamnan Kano ya furta wasu kalamai da ke nuni da cewa ya saki matarsa ‘yar Kwankwaso

Gwamnan Kano ya furta wasu kalamai da ke nuni da cewa ya saki matarsa ‘yar Kwankwaso

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya furta wasu kalamai da su ke nuni da cewa ya amince da sakin matar sa Zainab Musa Kwankwaso, ’yar tsohon ubangidansa a siyasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

A kwanan nan ne dai DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa Zainab ta maka gwamna Abba a kotu, inda ta ke neman saki ta hanyar khul’i saboda rikicin zamantakewa da ke faruwa tsakanin su.

Ku kuma karanta: Matar Gwamnan Kano, ‘Yar Sanata Kwankwaso, ta Shaigar da Ƙara a Kotu, Kan Ya sake ta

Sai dai a yayin taron biyan kuɗin ƴan fansho a fadar gwamnatin Kano a ranar Litinin, gwamnan ya furta wasu kalamai, inda ya nuna ya amince da zama mai mace ɗaya a yanzu, amma yana da niyyar sake aure nan gaba.

Ya kuma ce ya umurci Kwamishinan yaɗa labarai da ya sanya sanarwa a gidajen rediyo da kafafen sada zumunta domin gayyatar matan da ke sha’awar auren gwamnan.

Yusuf ya bayyana cewa ya ji daɗin matakin da ya ɗauka, tare da roƙon Allah Ya azurta shi da mutanen kirki a rayuwarsa.

Hakan na zuwa ne bayan Zainab Musa Kwankwaso ta shigar da ƙarar neman raba aurensu a babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Gudu, Abuja, ranar Asabar.

Takardar sammaci mai lamba CV/97/26 ta umarci gwamnan da ya gurfana a gaban kotun ranar 17 ga Nuwamba, 2026.

Abba Yusuf da Zainab sun yi aure ne a ranar 29 ga Yulin 2006, lokacin da gwamnan ke aiki a matsayin hadimi ga mahaifinta, Sanata Rabiu Kwankwaso, kuma aurensu ya haifar da ’ya’ya shida.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Matar Gwamnan Kano, ‘Yar Sanata Kwankwaso, ta Shaigar da Ƙara a Kotu, Kan Ya sake ta

Matar Gwamnan Kano ta biyu kuma diyar tsohon gwamnan jihar, Zainab Musa Kwankwaso, ta shigar da karar neman kotu ta raba aurenta da Gwamna Abba Kabir Yusuf a babbar kotun yankin Gudu da ke birnin Abuja. A cewar takardun kotun...

Tinubu ya bai wa ‘yan wasan Flamingos kyautar Naira miliyan 100 kowannen su

Tinubu ya bai wa 'yan wasan Flamingos kyautar Naira miliyan 100 kowannen su Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa kowace ‘yar wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya ta ‘yan ƙasa da shekara 17, Flamingos, kyautar kuɗi Naira...

Hisbah ta kama ‘yan TikTok mata 17 a Kano

Hisbah ta kama 'yan TikTok mata 17 a Kano Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu mata matasa 17 bisa zargin yin rawa a kafar sada zumunta ta TikTok da kuma wasu da ake zargin suna yawo a wuraren...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.