Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

OECD 2024 raporuna göre, Avrupa’daki lisanssız bahis sitelerinin oranı %35’tir; bu, bettilt giriş gibi lisanslı sitelerin önemini artırır.

bahsegel bahsegel giriş bahsegel bettilt bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş paribahis

Dijital ortamda oyun keyfini artıran https://paribahis-resmi.ink/ kategorileri öne çıkıyor.

bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bettilt bettilt güncel giriş
HomeLabariAn Sace Sola...

An Sace Sola Fanel 25 a Saman Masallacin Kanzul Mudalsam da ke Kano

An Sace Sola Fanel 25 a Saman Masallacin Kanzul Mudalsam da ke Kano

Wasu da ake zargin barayi ne sun saci fanal guda 25 a saman masallacin Kanzul Mudalsam da ke unguwar Gwammaja, a kan titin hanyar Katsina a birnin Kano, lamarin da ya ƙara jefa al’ummar yankin cikin damuwa kan matsalar tsaro.

Jami’in yaɗa labarai na ƙaramar hukumar Dala, Sagiru Nazifi Yakasai, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa mai ɗauke da kwanan watan 9 ga Nuwamba, 2026, inda ya ruwaito bayanin Alh. Salisu Sabon Titi, hadimi kuma ɗan ƙungiyar Gwammaja Inafita, kan yadda satar kayayyaki da fadan daba suka addabi yankin.

Ku kuma karanta: Al’ummar Unguwar Kurna da ke Kano Sun Koka Kan Rashin Hanya

Alh. Salisu ya bayyana cewa masu aikata laifukan na satar fitilu da sauran kayayyakin masallacin, har ma suna lalata turakun da aka ɗora fitilun a kai. Ya ƙara da cewa matsalar ta kai ga hana jama’a gudanar da harkokinsu cikin walwala, inda mutane da dama ke tsoron bin hanyoyin yankin bayan ƙarfe shida na yamma. Ya kuma ce a makon da ya gabata an sace babura guda biyar tare da ƙwace wayoyin salula daga hannun mutane.

Ya yi kira ga gwamnatin Jihar Kano da hukumar da ke yaƙi da shaye-shaye da fadan daba, ƙarƙashin jagorancin Muhyi Magaji Rimin Gado, da su gaggauta ɗaukar matakan shawo kan matsalar tsaro domin kare rayuka da dukiyoyin al’ummar yankin.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Jikan Sheikh Nasir Kabara, Almaliky ya zo na ɗaya a gasar waƙoƙin yabon Annabi (S) a Kano

Jikan Sheikh Nasir Kabara, Almaliky ya zo na ɗaya a gasar waƙoƙin yabon Annabi a Kano Mawaƙi Nasir Almaliky, jikan fitaccen Malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Nasiru Kabara ya zo na farko a gasar waƙoƙin yabon Annabi Muhammad (SAW) da...

Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da layin dogo na Kaduna zuwa Kano a ranar 3 ga Disamba

Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da layin dogo na Kaduna zuwa Kano a ranar 3 ga Disamba Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙara kaimi wajen ganin an kammala manyan ayyukan layukan dogo da ake gudanarwa a Arewacin Najeriya, inda...

2027: Ku karɓi kuɗin kamfen, amma ku zaɓi wanda ku ke so – Makinde

2027: Ku karɓi kuɗin kamfen, amma ku zaɓi wanda ku ke so – Makinde Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APM, Gwamna Seyi Makinde, ya shawarci ’yan Najeriya da su karɓi kuɗin da ’yan siyasa ke ba su yayin kamfen,...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.