Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Dijital ortamda eğlencenin en güvenilir adresi bettilt oluyor.

HomeUncategorizedAna zargin Trump...

Ana zargin Trump da sace Almakashi na zinare a ziyarar da ya kai na bude gidan tarihi na Roosevelt

Ana zargin Trump da sace Almakashi na zinare a ziyarar da ya kai na bude gidan tarihi na Roosevelt

1786991282085

Wani labari mai ban mamaki da ya bazu a shafukan sada zumunta da kafafen yada labarai na ‘Plus News’ ya nuna yadda Shugaba Donald Trump ya yi ziyarar bude gidan tarihi da dakin karatu na tsohon shugaban Amurka Theodore Roosevelt a birnin Washington.

A cikin bidiyon da aka yada, ana ganin Trump yana kewaye da wani akwati mai dauke da kayan tarihi, inda a ciki akwai wani almajashi na zinare da aka yi wa ado da duwatsu masu daraja.

Ku kuma karanta: Muna kare ku daga Rasha, amma kun ƙi taimaka mana kan Iran – Trump ga Turai

A cewar rahoton, shugaban ya nuna sha’awarsa ga wannan almajashi, kuma bayan fita daga dakin, an gano cewa almajashin ya bace!Masu kula da gidan tarihin sun ce ba su da wani bayani kan inda almajashin yake, amma wasu majiyoyi na cikin fadar White House sun ce shugaban ya dauki almakashin a matsayin ‘kyautar tunawa’ da ziyararsa.

Ronaldo zai yi bankwana da taka leda

Sai dai shugaban ya musanta hakan ta hanyar wani sakon da ya wallafa a shafinsa na Truth Social, inda ya ce “Labarin karya ne na ‘Plus News’, waɗanda suke son lalata min suna. Ban taɓa ɗaukar komai ba, kuma ko da na so, to zan iya sayan almajashin da ya fi wannan kyau!”Duk da musnatar da shugaban ya yi, amma labarin ya ci gaba da zama abin tattaunawa ya a kafafen yada labarai, inda wasu manazarta suka ce wannan ba shi ne karon farko da ake zargin Trump da daukar abubuwan da ya gani a gidajen tarihi ba. Har yanzu dai bincike na ci gaba kan lamarin.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro

'Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro ‘Yan sanda da sojoji sun tare tsoffin jami’an tsaro da suka yi ƙoƙarin gudanar da zanga-zanga a Ma’aikatar Tsaro kan batun rashin biyan wasu kuɗaɗen gyaran fansho da suke...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra’ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra'ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar Rahotanni daga Isra’ila sun ce gwamnatin ƙasar ta ɗauki matakin hana fitar da duk wani samfurin da ya shafi masana’antun sojojinta zuwa...

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka kai hare-hare ta intanet a kan muhimman cibiyoyin ta

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka kai hare-hare ta intanet a kan muhimman cibiyoyin ta Gwamnatin Amurka ta fitar da wata sanarwa mai cike da ƙayatarwa a ranar Juma’ar da ta gabata, inda ta bayyana sunayen mutane biyar da...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.