Tag: Yelwen Lebra
-
Yadda tsohon Kwamishina ya kashe abokinsa kan ‘Yarsa da yake nema
Ana zargin Basarake kana tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Bauchi Mohammed Galadima Damina da kisan abokinsa, kana maƙwabcinsa mai suna Adamu Babanta, wanda yake zargin tsohon Kwamishinan da yunƙurin yin lalata da ‘yarsa. Lamarin ya faru ne a unguwar Yelwan Lebra, da ke wajen birnin Bauchi da yammacin Lahadi, 30 ga Oktoba, 2022. Rahotanni sun…