Daga Ibraheem El-Tafseer Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Jigawa ta yi watsi da tukwicin 10,000 da gwamnatin jihar za ta bai wa ma’aikatanta a matsayin...
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya yi watsi da ƙiraye-ƙirayen tsagaita wuta a yaƙi da Hamas. Da yake magana a wani jawabi da aka watsa a gidan...
Majalisar wakilan Najeriya ta cire kuɗi naira biliyan biyar da aka ware a cikin ƙaramin kasafin kuɗin ƙasar domin sayen jirgin ruwan shaƙatawa na shugaban ƙasa....
A halin yanzu akwai kimanin dakarun Amurka 1,000 da ke aikin kakkaɓe ’yan ta’adda a ƙasar ta Jamhuriyar Nijar. Majalisar Dattawan Amurka ta yi fatali da...
Wani magidanci ya bayar da labari a wata kotun ƙaramar hukumar Livingstone da ke ƙasar Zambiya, kan yadda matarsa ta yi watsi da ayyukanta na aure...
Ƙungiyar dattawan Arewa, (ACF), ta nesanta kanta daga amincewar Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa da haɗin gwiwar ƙungiyoyin Arewa suka yi. Musa Saidu, memba...
Kotu ta yi watsi da buƙatar APC da Dakta Yusuf Gawuna na ƙalubalantar zaɓen Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi watsi...