Tag: Ta'addanci
-
Ta’addanci babbar masifa ce da aka shigo da ita Afirka daga waje – Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce ta’addanci “babbar masifa ce da aka shigo da ita” kuma ya zama wata annoba ga nahiyar Afirka. A jawabin da ya gabatar a wajen buɗe wani babban taron yaƙi da ta’addanci na kasashen Afrika na kwanaki biyu a Abuja babban birnin ƙasar, Tinubu ya bayyana cewa ana kashe biliyoyin…
-
Yadda ‘Yan ta’adda suka kai hari gidan gona a Sokoto
‘Yan bindiga sun kai hari a Gonar dabbobi ta Abdullahi Adiya da ke kusan birnin Sokoto sun sace Shanu sama 100, Tumakai sama da 180. Mai gidan Gonar Adiya, ya bayyana cewa a cikin daren jiya ya kai karfe 12:30 yana tattauna yadda zai sayar da su idan gari ya waye, sai kwatsam aka wayi…