Yadda ‘Yan ta’adda suka kai hari gidan gona a Sokoto

0
236

‘Yan bindiga sun kai hari a Gonar dabbobi ta Abdullahi Adiya da ke kusan birnin Sokoto sun sace Shanu sama 100, Tumakai sama da 180.

Mai gidan Gonar Adiya, ya bayyana cewa a cikin daren jiya ya kai karfe 12:30 yana tattauna yadda zai sayar da su idan gari ya waye, sai kwatsam aka wayi gari ‘yan bindiga sun kawo hari sun kwashe su.

Yanzu haka dai jami’an tsaro sun bi sawun su.

Nasara

Leave a Reply