Ya ku ’yan’uwa ’yan Najeriya. A yau, yayin da muke bikin cika shekaru 63 da samun ‘yancin kai, ya kamata muyi tunani a kan yadda har...
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, ya ce, gwamnatinsa za ta ci gaba da gudanar da ayyukan da ta faro a shekaru...
Ana ta ce-ce ku-ce a ƙasar Tanzaniya bayan da aka gano wata mata mai matsakaicin shekaru ta yi wa wani yaro ɗan shekara takwas fyaɗe tare...
Fitaccen ɗan wasan gaban Real Madrid Karim Benzema zai bar ƙungiyar bayan shafe shekara 14 a Santiago Bernabéu. Ɗan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya jinjina wa tsohon shugaban ƙasa, Janar Yakubu Gowon mai ritaya, bisa hikimar kafa hukumar yi wa ƙasa hidima ta ƙasa (NYSC),...
A ci gaba da gudanar da bukukuwan cika shekaru 50 da kafa hukumar yi wa ƙasa hidima ta ƙasa (NYSC) da ta fara gudanar da tattaki...
Dakarun Bataliya Taskforce 114 dake Bita a jihar Borno sun sake kuɓutar da wata ‘yar makarantar Sakandiren Chiɓok guda ɗaya wadda aka sace tare da wasu...
Wata Kotu a Upper Area dake Gwagwalada, Abuja, ta raba mata da miji waɗanda suka yi shekaru 15 da aure, wato wani ma’aikacin gwamnati, Okpanachi Yahaya...
Hukumar zaɓe ta INEC ta ayyana Malam Ibrahim Shekarau jigo a jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaɓen sanatan Kano ta tsakiya a shekarar 2023...
Babu shakka bishiyar kwakwar manja na ɗaya daga cikin bishiyoyi a duniya masu cike da albarkatu kuma daga cikin waxannan albarkatun ne akwai mai wanda ke...