Tag: Shekara biyar
-
Kamfanin Microsoft zai horas da ƴan Najeriya miliyan biyar
Najeriya da kamfanin fasahar zamani na Microsoft sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar bayar da horo ga mutanen ƙasar miliyan biyar. A jiya Laraba ne ministan harkokin sadarwa da fasahar zamani na Najeriya, Isa Ali Pantami ya jagoraci tawagar ƙasar wurin sanya hannu kan yarjejeniyar, a Dubai na Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa. Najeriya na sa ran…