Tag: Saudi Arabia
-
Kulob din Saudi Arebiya ya yi tayin €300m ga Cristiano Ronaldo
Daga Ibrahim Hassan GIMBA, Abuja Wata kungiyar kwallon kafa ta Saudi Arabiya ta yi gagarumin tayin siyan tauraron daga Manchester United, kamar yadda TVI da CNN Portuguesa suka bayyana. Tun bayan da wannan jarida ta bayyana sha’awar Cristiano Ronaldo na barin Manchester United, fitaccen dan wasan na Portugal ana alaƙanta shi da kungiyoyi daban-daban a…