‘Yan sanda a Kano sun ceto ’yar shekara 2 da maƙocinsu ya sace Rundunar ’yan sandan Jihar Kano, ta ceto wata yarinya ‘yar shekara biyu mai...
universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas universitas...
’Yan bindiga sun sace Hakimi da manoma 2 a Kaduna ’Yan bindiga sun yi garkuwa da Hakimin Tunburku, Malam Ashiru Sherehu da ke Ƙaramar Hukumar Giwa...
universitas universitas universitas universitas ‘Yan sanda sun kama mutum 2 da ake zargin sace mahaifiyar Rarara Rundunar ’yan sandan Jihar Katsina ta sanar da cafke wasu...
Jami’an tsaro sun ceto ɗaliban da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi. Rundunar haɗin gwiwar sojoji da...
Rahotanni daga jihar Kogin Najeriya na cewa an kashe duka na’urorin ɗaukan hoto a jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence University da ke jihar kafin a...
Rahotanni daga Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu limaman Coci shida yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa birnin Awka na jihar...
Wasu ’yan bindiga sun harbe wani direba mai suna Ɗanladi Jobe sun kuma sace kuɗi naira miliyan ɗaya sannan suka yi awon gaba da wasu mutane...
Wasu ƴan bindiga a Najeriya sun yi garkuwa da aƙalla mutum 87 da suka hada da mata da yara a jihar Kaduna, kamar yadda mazauna garin...
Ƴan bindiga da suka yi garkuwa da ɗalibai da ma’aikata 286 a wata makaranta a arewacin Najeriya a makon da ya gabata, sun buƙaci a ba...