Tag: Rosemary Obidinma
-
An gano gawar ‘yar kasuwar da yan fashin suka kashe a Legas
Wata ‘yar kasuwa a Legas da ke zaune a yankin Ibafo da ke ƙaramar hukumar Obafemi-Owode a jihar Ogun, Rosemary Obidinma, wacce iyalinta suka sanar da ɓatanta an gano ta, a mace. An wayi gari da neman matar wacce mahaifiya ce ga ‘ya’ya biyar, ta tafi shagonta da ke Apapa a Legas bayan da taso…