Tag: Omu Aran
-
Wata matar aure a jihar Kwara ta mutu sakamakon fashewar iskar gas
Fashewar iskar gas da ta afku a safiyar ranar Litinin a Omu-Aran, hedkwatar ƙaramar hukumar Irepodun ta jihar Kwara, ta yi sanadin mutuwar wata matar aure mai suna Misis Adeola Adewale. A cewar hukumar kashe gobara ta jihar, lamarin ya faru ne a Unguwar Tabernacle 2c, garejin Egbe a cikin Omu-Aran, a lokacin da matar…