Tag: Nigeria Tribune
-
‘Yan sanda sun shawo kan matasan da suka fito zanga-zanga bayan kashe wani mai shekara 67
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce an shawo kan matasan da suka fito zanga-zanga tare da girke jami’an tsaro domin samar da zama lafiya a yankin. Matasa a birnin Bauchi sun fito zanga-zanga a yau Litinin tare da toshe babbar hanyar zuwa jihar bayan kisan wani mutum mai shekara 67 mai suna Adamu Babanta…