Sarkin Jama’are, Alhaji Nuhu Muhammadu Wabi, a ranar Lahadi ya naɗa matar tsohon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari, marigayi Abba Kyari, Hajiya Hauwa Kulu...
Gwamnan jihar zamfara ya dakatar da Sarkin Birni ‘YANDOTON , Aliyu Marafa, bisa naɗa sarautan sarkin Fulani ga shahararran dan fashi Adamu Aliero Yankuzo da ake...
Masarautar ‘Yandoton Daji ta karamar hukumar Tsafe ta yi wa riƙaƙƙen ‘dan ta’adda da gwamnatin tarayya ke nema ido rufe, sarauta. Ado Aliero, fitaccen ‘dan ta’adda...