Tag: Matsin rayuwa
-
MƊD ta koka kan yadda matsin rayuwa ke ƙara tsanani a Sudan
Yayin da ƙazamin faɗa da ake gwabzawa a yankin Darfur ke ƙara tsanani tare da tilasta wa dubban ‘yan Sudan barin matsugunansu, akwai bukatar a ƙara kaimi wajen rage raɗaɗi da kuncin rayuwa da miliyoyin ‘yan ƙasar suka faɗa ciki, kamar yadda wani jami’in Majalisar Ɗinkin Duniya ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP.…