Gwamnatin Jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta sake buɗ makaranatu 45 cikin 75 da ta rufe a faɗin jihar saboda matsalar tsaro. Jaridar...
Rahotanni da dama daga jihar Zamfara na nuni da cewa gawar shahararren ta’addan nan Bello Turji, bata cikin ‘yan ta’adda 37 da rundunar sojojin saman Najeriya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ce ta kama wani ƙasurgumin ɗan fashin daji a kan hanyarsa ta shiga jihar. An kama...
Wani manomi a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya, mai suna Malam Sama’ila Muhammad, wanda ƴan bindiga suka datse wa hannayensa biyu ya ce ya miƙa...