Shahararren jarumin wasan kwaikwayo na hausa, Usman Baba Fategi wanda aka fi sani da Samanja ya rasu. Jarumin ya rasu ne da sanyin safiyar yau, a...
Fitaccen jarumin Kannywood, Abdullahi Shuaibu wanda aka fi sani da Karkuzu ya makance kuma yana fama da rashin lafiya. Jarumin, wanda aka yaɗa bidiyonsa a shafukan...
Nuhu Abdullahi ɗaya ne daga cikin fitattun jaruman da ke da hazaƙa a masana’artar fim ta Kannywood. Kyawunsa, yadda yake tafiyar da rayuwarsa, da salon wasan...
Sani Musa Danja jarumi ne kuma mawaƙi, haifaffen jihar Kano. An haife shi ne a watan Afrilun 1973 kuma yana ɗaya daga cikin tsofaffi kuma fitattun...
Adam A Zango ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, mawaƙi, darakta, furodusa, marubucin, kuma ɗan agaji. An haife shi a watan Oktoba, 1985, a Zangon Kataf...