Dakarun tsaron Najeriya sun kashe gomman masu tayar da ƙayar baya da suka haɗa da manyan kwamandojin ƙungiyar ISWAP, a yankin arewacin ƙasar, kamar yadda rundunar...
Aƙalla ‘yan gudun hijira guda uku ne aka kashe tare kuma da jikkata wasu 13 ciki har da sojoji guda takwas a wasu mabambantan hare-hare da...
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta rundunar ta Operation Hadin Kai, sun kashe ‘yan tada-ƙayar baya na Boko Haram 31 da kuma na ƙungiyar ISWAP...
An yi wata arangama tsakanin ƙungiyar Boko Haram ɓangaren Abubakar Shekau da tsagen ƙungiyar ƙarƙashin ISWAP, a arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar...