Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe Hon Mai Mala Buni CON, ya ayyana ranar Laraba 7 ga watan Fabrairun 2024 a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan...
An bai wa ƴan Kenya hutu na musamman domin shuka bishiya miliyan 100 a wani ɓangare na zimmar gwamnatin ƙasar na ganin an shuka bishiya biliyan...
Gwamnan jihar Neja, Umaru Baƙo, ya ayyana kwanaki uku na hutun jama’a domin ba da damar rabon kayan agajin gaggawa na naira biliyan 5.23 ga mazauna...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin murnar da zagayowar ranar ma’aikata a Nijeriya. Ministan harkokin cikin gida,...
Sarkin Saudiyya, Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya bayyana ranar Laraba a matsayin ranar hutu a ƙasar, bayan da Saudiyya ta lallasa Argentina da ci 2-1...