Fashewar iskar gas da ta afku a safiyar ranar Litinin a Omu-Aran, hedkwatar ƙaramar hukumar Irepodun ta jihar Kwara, ta yi sanadin mutuwar wata matar aure...
Daga Shafa’atu DAUDA Kano Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta samu nasarar ceto wani matashi da ba’a San ko wanene ba daga cikin tankin man...
Daga Shafaatu DAUDA, kano Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan shekaru 25, mai suna Ammar Ibrahim a cikin wani...
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Wani Magidanci ɗan shekara 60, Malam Bala tare da ɗansa, Sunusi Bala, mai shekaru 33 sun faɗa wata tsohowar rijiya da ke...