Tag: Hada – hada
-
Abin da ya kamata ku sani kan sabbin dokokin hada-hadar Naira
Babban bankin Najeriya (CBN) ya sanar da sabbin dokokin hada-hadar Naira wadanda zasu fara aiki a farkon shekarar 2023 a ranar tara ga watan Janairun shekarar (9/01/2023). Neptune Prime Hausa ta kawo maku abubuwan da ya kamata ku sani game da haka; 1-Duk wanda zai cire kuɗi a asusun ATM, Naira dubu ashirin kawai zai…