‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar mawaƙi Rarara Daga Idris Umar, Zariya Labarin dake zuwa mana yanzu shine ’yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatam kamfanin simintin Ɗangote da ke yankin Okpella a Jihar Edo. A ranar Litinin ne ’yan bindiga suka tare motocin...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jariri ɗan wata huɗu da haihuwa a Jihar Akwa Ibom. Da misalin karfe 3 na daren Asabar ne wasu...
An kama wani mai garkuwa da mutane mai shekaru 43 a ƙauyen Ofodo da ke kusa da garin Egabada a Karamar Hukumar Igalamela-Odolu ta Jihar Kogi....
’Yan bindiga sun sako ragowar ɗalibai da ma’aikatan Jami’ar Tarayya da ke Gusau, Jihar Zamfara, waɗanda aka yi garkuwa da su a watanni bakwai da suka gabata....
Wani mummunan al’amari da ya ɓullo a Kaduna, yadda ake sace mutane ake cire musu ƙoda da ƙarfin tsiya, ba tare da suna so ba. Su...
Harbin harsashi ya jikkata ’yan sanda biyu yayin da wasu mutum bakwai ’yan gida ɗaya suka faɗa tarkon garkuwa na wasu ’yan bindiga a ƙaramar hukumar...
Lura da yadda matsalar tsaro ke neman zama ruwan dare a sassan Najeriya, hukumomin Abuja sun bayyana yankunan Bwari da Kuje da kuma Abaji a matsayin...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu matan aure takwas a wata gona a ƙaramar hukumar Kuje da ke yankin Babban Birnin Tarayya. An yi awon...
Kwamishiniyar harkokin mata da cigaban ƙananan yara, Hajara Gidado, ta bayyana yadda wani yaro Almajiri ɗan shekara tara, wanda aka ɓoye sunansa, ya sace wata yarinya...