Tag: Farar hula
-
Isra’ila ta kashe farar hula bakwai a Gaza da Khan Younis
Isra’ila ta kashe farar hula aƙalla bakwai a sansanin ‘yan gudun hijira na Nuseirat da ke tsakiyar Gaza da kuma unguwar Al Amal da ke Khan Younis, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na WAFA ya ruwaito. Jiragen yaƙin Isra’ila sun kai hari wani gida mallakar iyalan Darwish a sansanin, wanda hakan ya jawo kisan farar…