Tag: Daura
-
Dandazon jama’a sun tarbi tsohon shugaban ƙasa Buhari a Daura
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya koma gida Daura a jihar Katsina bayan ya shafe shekaru takwas yana shugabancin Najeriya. Buhari, da matarsa Aisha da ‘ya’yansa, sun isa filin jirgin Umaru Musa Yar’adua ta jirgin saman sojojin saman Najeriya da misalin ƙarfe 1:30 na ranar litinin. Ya samu rakiyar tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi…
-
Ina marmarin komawa Daura – Shugaba Buhari
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa yana fatan komawa Daura nan da watanni biyar masu zuwa, a ƙarshen wa’adinsa. A wata sanarwa da aka fitar a ranar Talata ɗauke da sa hannun babban mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin yaɗa labarai, Garba Shehu, Buhari ya shaida hakan ne a lokacin da ya…
-
Yan-sanda sun ceto mata tara da za a yi safararsu zuwa Libya a Jihar Katsina
‘Yan-sanda sun ce sun yi nasarar ceto wasu mata tara da suka fito daga wasu jihohin Najeriya daban-daban da ake shirin safararsu zuwa ƙasar Libya, a ranar Laraba. Kakakin rundunar ‘yan-sandan JIhar Katsina, SP Gambo Isah, wanda ya bayyana haka, ya ce sakamakon bayanan sirri da suka samu ne jami’ansu suka yi wa wata maboya…