Wata budurwar ta mutu bayan ta yi wa tabar kolarado shan Allah tsine uwar mai ƙarya. Budurwar, wadda har yanzu ba a bayyana sunanta ba ta...
An cafke wata budurwa ’yar shekara 20 tare da saurayinta da buhuna biyar na tabar wiwi a jihar Edo. ’Yan sanda sun cafke budurwar da saurayinta...
Wani ɗan sanda da ke aiki a rundunar ‘yan sandan jihar Imo, Cosmas Ugwu, ya gamu da ajalinsa bayan budurwarsa ta harbe shi har lahira. An...
’Yan sanda a jihar Ogun sun kama wani mai suna Gbenga Kolawole bisa zargin yi wa wata budurwa mai shekara 16 fyaɗe bayan ta yi tatil...
An kashe wani ɗalibi saboda bambancin addininsa da na budurwarsa, a wani rikicin soyayya a Jami’ar Tarayya ta Dutsinma da ke Jihar Katsina, kamar yadda Jaridar Aminiya ta...
Wata budurwa ‘yar shekara 21 mai suna Hamudat ta faɗa cikin wata rijiyar gida da ke Ilorin babban birnin jihar Kwara a ranar Asabar ɗin da...
Wata budurwa mai shekara 20 ta kai mahaifinta ƙara kotu kan ƙoƙarin yi mata auren dole. Matashiyar mai suna Fatima Aliyu daga garin Kaduna ta shaida...
Wata mayya mai suna Taremoboere Youdeowei Jessica, tana tuhumar abokan cinikinta tsakanin KSh 860 (N2,907) da KSh 10k (N33,809) don karatun katin tarot, wanda ta rubuta...
Rundunar ‘yan sanda ta cafke wani mutum da ake zargi da shaƙe wuyan Budurwarsa mai ciki ta mutu har Lahira a jihar Kano. An tsinci matar...
A ranar talata 28/03/2023 da ne aka gano gawar wata mace kwance a bakin titi a ƙauyen Anadariya da ke ƙaramar hukumar Bebeji a kan hanyar...