Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta rundunar ta Operation Hadin Kai, sun kashe ‘yan tada-ƙayar baya na Boko Haram 31 da kuma na ƙungiyar ISWAP...
An yi wata arangama tsakanin ƙungiyar Boko Haram ɓangaren Abubakar Shekau da tsagen ƙungiyar ƙarƙashin ISWAP, a arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar...