Tag: Ajantina
-
Poland ta tsallake zuwa zagayen gaba da wasa duk da rashin nasara a hannun Argentina
Daga Maryam SULAIMAN, Abuja Bayan wasan da Mexico ta yi na samun nasara a kan Saudi Arabia da ci 2-1, Poland ce ke kan gaba, yayin da ta tsallake zuwa zagaye na gaba da wasa, duk da rashin nasara a hannun Argentina wacce ta zara mata ƙwallo 2 a raga (2-0)a daren Laraba. Poland ba…