Ƴan sanda a jihar Yobe sun kama wata mata da kashe mijinta da wuƙa Ana zargin wata matar aure, Zainab Isa, mai kimanin shekara 22 ta...
An kama wani da ya saci akuya a barikin ’yan sanda Wani mai suna Chukwudi Ugwu ya gurfana a gaban wata kotun majistare a Ibadan Jihar...
’Yan sanda sun ragargaza ’yan ta’adda a Kaduna ’Yan sanda sun yi nasarar ragargazar masu satar mutane a kauyen Kuriga da ke Karamar Hukumar Chikun a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki...
’Yan sanda da jami’an hukumar DSS sun kama ’yan canji guga 17 a kasuwar canjin kuɗaɗe ta WAPA da ke Kano kan zargin ba su da...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta kama mutanen da ake zargin su da kitsa tare da yawan sace mutane a kan Titin Abuja zuwa Kaduna....
Turkiyya ta kama ƴan ta’addar Daesh 20 a birnin Istanbul da wasu sauran garuruwan kasar. An yi kamen ne bayan umarnin da aka samu daga ofishin...
Rundunar ƴan sandan jihar Oyo da ke kudancin Najeriya ta ce nan gaba kaɗan za ta gurfanar da mutanen da ta kama bisa zargin fafutukar kafa...
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yansanda shiyya ta ɗaya Zone One, da ke jihar Kano, ƙarƙashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da guda daga cikin ‘yan...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta bayar da umarni ga manyan jami’anta kan su ƙara tsaurara tsaro a makarantun firamare da sakandare da kuma...