HomeLalata/Fyaɗe

Category: Lalata/Fyaɗe

Lakcaran da aka lakaɗa wa...

Jami'ar Maryam Abacha American University Kano, ta...

Lakcaran da aka lakaɗa wa duka kan zargin lalata da ɗaliba, ba ma’aikacin mu ba ne – MAAUN

Jami'ar Maryam Abacha American University Kano, ta fitar da sanarwar cewa Dr. Nasa'i Gwadabe, Lakcaran da aka lakaɗa wa duka kan zargin lalata da ɗaliba, ba ma'aikacin ta ba ne, sai dai ya yi aiki ne a jami'ar a matsayin ʼvisiting lecturerʼ na tsawon shekara guda, amma wa'adin aikinsa ya ƙare a watan Mayun 2026, kuma ba a sabinta kwantiraginsa ba. Kamar yadda Malam Ali Kakaki na Jami'ar MAAUN ɗin ya sanar. Ku kuma karanta: Farfesa Mansur Yelwa ya sauka daga limancin masallacin jami’ar ATBU Kazalika jami'ar ta musanta rahotannin da...

Lakcaran da aka...

Jami'ar Maryam Abacha American University Kano, ta fitar da sanarwar cewa Dr. Nasa'i Gwadabe, Lakcaran da aka lakaɗa wa duka kan zargin lalata da...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!