Browsing Category
Ilimi
UNICEF ta buƙaci Gwamnatin Najeriya ta ɗauki matakin gaggawa na kare makarantu a…
Daga Maryam Umar Abdullahi
Asusun Tallafawa Ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF ya bayyana buƙatar ƙara ƙaimi wajen inganta batun kiyaye lafiya da tsaron makarantun Najeriya.
!-->!-->!-->!-->…
Malaman firamare a Abuja sun gudanar da zanga-zanga, kan rashin biyan haƙƙinsu na…
Daga Maryam Umar Abdullahi
A ranar Talatar nan ne, malaman firamare a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, suka gudanar da zanga-zanga a dandalin “Unity Fountain” da ke birnin.A yayin!-->!-->!-->…
Gwamna Buni ya ba da tallafin karatu ga ɗaliban koyon Shari’a kimanin 221 a…
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ba da tallafin karatu ga ɗalibai 221 da suka kammala karatu a fannin shari'a daga Jami’o’i daban-daban a faɗin!-->!-->!-->…
Gwamnan Kano zai kashe naira biliyan 8 don gina manyan makarantun firamare
Gwamnatin Kano, ta ware naira biliyan 8 don gina manyan makarantun firamare guda uku a faɗin jihar.
Gwamna Abba Yusuf ya ce makarantun, za su kasance da cikakkun wuraren karatu, wanda!-->!-->!-->…
Gwamnatin tarayya ta soke tantance takardun digiri na jami’o’in Benin da Togo
Najeriya ta ce ta ɗauki matakin dakatar da tantance shaidar karatun digiri daga jami’o’in Jamhuriyar Benin da na Togo.
Matakin ya zo ne bayan wani rahoton binciken ƙwaƙwaf da jaridar!-->!-->!-->…
Tinubu ya dawo da shirin ciyar da ɗalibai a makarantu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin dawo da shirin Gwamnatin Tarayya na ciyar da ɗalibai a makarantu.
Tinubu ya dawo da shirin ciyar da ɗaliban ne da nufin rage yawan ƙananan yara!-->!-->!-->…
Babu ɗalibin da zai bar makaranta saboda rashin kuɗi a mulkina – Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya lashi takobin cewa a mulkinsa, babu ɗalibin da zai bar makaranta bai kammala ba saboda kawai ba zai iya biyan kudin makaranta ba.
Ya bayyana hakan ne!-->!-->!-->…
Rukunin farko na ɗaliban da Gwamnan Kano Abba ya ɗauka, sun tafi karatu ƙasar waje
Kimanin ɗalibai 150 da Gwamnatin Kano ta ɗauki nauyin karatun digirinsu na biyu sun bar jihar a safiyar yau Juma’a don fara karatunsu a jami’o’in ƙasashen waje daban-daban waɗanda suka haɗa!-->…
Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a ɗaukacin makarantun jihar
Gwamnatin Kano ta haramta amfani da wasu litattafai a ɗaukacin makarantu masu zaman kansu dana sakai a faɗin Jihar.
Jaridar Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya biyo bayan tunatarwa da!-->!-->!-->…
Jami’ar Obafemi Awolowo ta rage kuɗin rajistar shiga makarantar
Hukumomin Jami’ar Obafemi Awolowo, OAU, Ile-Ife, sun sake daidaita kuɗaɗen da ɗaliban Jami’ar ke biya.
Kakakin Jami’ar, Abiodun Olarewaju ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar!-->!-->!-->…