Fitaccen ɗan siyasa Alhaji Ali Promota ya rasu

0
249
Fitaccen ɗan siyasa Alhaji Ali Promota ya rasu

Fitaccen ɗan siyasa Alhaji Ali Promota ya rasu

Allah ya yiwa Alhaji Ali “Promota” rasuwa.

Kafin rasuwarsa, Ali tsohon ɗan siyasa ne, wanda aka dama dama da shi tun lokacin mulkin marigayi Alhaji Shehu Shagari wanda ya ke hadimi ne a gwamnatin kuma ya yi shura wajen fashin baƙi akan lamarin siyasar ƙasar nan da ma duniya.

KU KUMA KARANTA:Allah ya yiwa fitaccen attajiri a Kano Alhaji Nasiru Ahali rasuwa

Za a yi jana’izarsa a wannan rana ta Talata da misalin ƙarfe 1 na rana a masallacin Bamba dake Tudun Yola.

Leave a Reply