Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

OECD 2024 raporuna göre, Avrupa’daki lisanssız bahis sitelerinin oranı %35’tir; bu, bettilt giriş gibi lisanslı sitelerin önemini artırır.

bahsegel bahsegel giriş bahsegel bettilt bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş paribahis

Dijital ortamda oyun keyfini artıran https://paribahis-resmi.ink/ kategorileri öne çıkıyor.

bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bettilt bettilt güncel giriş
HomeKotuKotu ta rushe...

Kotu ta rushe shugabancin David Mark na ADC, ta soke takarar Atiku a zaɓen 2027

Kotu ta rushe shugabancin David Mark na ADC, ta soke takarar Atiku a zaɓen 2027

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Alhamis, ta soke dukkan matakan da jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bi wajen fitar da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, a matsayin ɗan takararta a zaɓen 2027.

Mai shari’a Peter Lifu, wanda ya yanke hukuncin, ya kuma soke naɗin tsohon shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, da Rauf Aregbesola da wasu a matsayin shugabannin jam’iyyar na ƙasa.

Alƙalin ya kuma bayyana cewa dukkan ’yan takarar da jam’iyyar ta tsayar a zaɓen 2027 sun rasa takararsu, saboda an fitar da su ne ƙarƙashin shugabancin jam’iyyar da bai bi ƙa’ida da doka ba.

Ku kuma karanta: Zaɓen 2027: Ba za mu janye wa Atiku ba – Kwankwaso

Mai shari’a Lifu ya amince da ƙarar da Nafiu Bala Gombe, mataimakin shugaban jam’iyyar na ƙasa, ya shigar, inda ya ƙalubalanci yadda David Mark da Rauf Aregbesola suka zama shugabannin ADC, yana mai cewa hakan ya saɓa wa doka.

Alƙalin ya bayyana cewa dukkan matakan da shugabancin David Mark ya ɗauka da sunan jam’iyyar ADC ba su halatta ba, don haka kotun ta soke su.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Yaƙin Iran ne ya janyo wa jam’iyyarmu rashin nasara – Trump

Yaƙin Iran ne ya janyo wa jam'iyyarmu rashin nasara - Trump Shugaban Amurka ya ce yaƙinsa da Iran ne ya janyo wa jam'iyyarsa ta Republican gagarumar koma-baya a zaɓen tsakiyar wa'adi na ƙasar. Kawo yanzu dai jam'iyyar ta rasa rinjaye a...

‘Yan bindiga sun sace ɗaliban Islamiyya 14 da malamansu a Neja

'Yan bindiga sun sace ɗaliban Islamiyya 14 da malamansu a Neja Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗaliban makarantar Islamiyya 14 tare da malaminsu a ƙauyen Tungan-Bako da ke gundumar Pandogari, ƙaramar hukumar Rafi ta jihar Neja. An sace mutanen...

NNPP ta kai ƙarar ƴan majalisa 45 saboda sauya sheƙa daga jam’iyyar

NNPP ta kai ƙarar ƴan majalisa 45 saboda sauya sheƙa daga jam'iyyar Jam’iyyar NNPP ta shigar da ƙara a gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, tana ƙalubalantar sauya sheƙar ’yan majalisa 45 da aka zaɓa a ƙarƙashin jam’iyyar a...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.