Ɓera ya kafa tarihin gano wuraren da ake binne nakiyoyi

0
230
Ɓera ya kafa tarihin gano wuraren da ake binne nakiyoyi

Ɓera ya kafa tarihin gano wuraren da ake binne nakiyoyi

Daga Shafa’atu Dauda Kano

Wani ɓera ɗan Afirka mai suna Ronin ya kafa tarihin gano ababen fashewa 15, waɗanda aka binne tun a shekarar 2021 a ƙasar Cambodia.

Kundin bajinta na Guinness ya ce aikin da Ronin yake yi yana da matuƙar muhimmanci, wajen inganta rayuwar waɗanda suke fargabar taka nakiyar da aka binne a ƙasa.

KU KUMA KARANTA:Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar Litinin da Talata a matsayin ranakun hutun ƙaramar sallah

Kamfanin Apopo ne ke horas da ɓerayen don yin amfani da su a irin waɗannan ayyuka, a cewar sashen Hausa na BBC.
Zuwa yanzu akwai ɓeraye aƙalla guda 104 a ƙarƙashin kulawar kamfanin Apopo, wanda yake ƙasar Tanzania

Leave a Reply