Yadda mutane huɗu suka mutu sakamakon fashewar wani abu a fadar sarkin Kogi

Akalla mutane huɗu ne aka suka rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a fadar sarkin Ebiraland, the Ohinoyi, Dr Ado Ibrahim.

An ce fashewar ta faru ne da misalin ƙarfe tara na safiyar alhamis, ko da yake ba a kai ga gano ainihin musabbabin fashewar ba.

KU KUMA KARANTA:Wata matar aure a jihar Kwara ta mutu sakamakon fashewar iskar gas

Rahotanni sun Nana cewa fashewar na iya kasancewa daga na’urar taransfomar wutar lantarki da ke harabar gidan sarkin.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *