Tag: Ɗaular larabawa
-
Najeriya ta kwaso ‘yan ƙasarta 542 da suka maƙale a Dubai
Gwamnatin Najeriya ta kwashe ‘yan kasar kimanin 542 da suka makale a kasar hadaddiyar Daular Larabawa. A wani saƙo ta Hukumar da ke kula da lamurran ‘yan Najeriya mazauna ƙasashen waje ta wallafa a shafinta na Tuwita, ta ce da misalin karfe 4:29 na asubahin yau ne jirgin da ya kwaso mutanen ya sauka a…