Tag: Ɓatanci ga Addini
-
Yadda aka kashe mijina Musulmi, mahaddacin AlKur’ani, kan zargin yi wa Annabi ɓatanci’
Daga Fatima GIMBA, Abuja Batun ɓatanci ga addini a sassa daban-daban na duniya wani batu ne mai sarƙaƙiya da ke bukatar taka-tsantsan. Addinai da Ƙasashe na da dokokin hukunta ɓatanci ga addini. A ƙasashen da ke bin tsarin shari’ar Musulunci, an tanadar da hukuncin kisa. A jihohi da dama na arewacin Najeriya ma – inda…