Yan ƙungiyar Ansaru na ɗaura aure tsakanin mayaƙanta da ‘yan matan yankin Birnin-Gwari a Jihar Kaduna. BBC ta ruwaito cewa irin wannan lamari ya faru ne a garin...
Wasu ‘yan bindiga da suka kai kimanin ɗari biyu a kan babura ɗauke da nagartattun muggan makamai sun kai hari a garin Damari da ke unguwar...